tauraro

Daga Wiktionary

Hausa[gyarawa]

Tauraro wata halitta ce da Allah (S.W.A) ya halitta wacce ke a sararin samaniya

Suna[gyarawa]

taurārō ‎(n., j. taurārī)[1]

Misali[gyarawa]

  • Yau naga wani tauraro a sama

Fassara[gyarawa]

Manazarta[gyarawa]

  1. Sakkwato, Bello A. Ƙamus na Jugorafiyya: Bayani Akan Kalmomin Ilmin Jugorafiyya daga Turanci zuwa Hausa. Sokoto Nigeria: B.A. Sakkwato, 1993. 79.
  2. Bargery, G. P. A Hausa-English Dictionary and English-Hausa Vocabulary. 2nd ed. Zaria, Nigeria: Ahmadu Bello University Press, 1993. 1009.
  3. Newman, Roxana M. An English-Hausa Dictionary. New Haven: Yale University Press, 1990. 258.